BABBAN MAGANA – GWAMNAN NASARAWA YA KILLACE YAN DARUL-SALAM TSAWAN KWANA 9 BA CI BA SHA
Wasu mutani da ake zargin yan kungiyar Darul-salam ne sun koka da halin da suke ciki cewa tsawan kwanaki 9 da Gwamnan ya ummurci jami’an tsaro su kawo su a tsare su a cibiyar killace masu cutar Korona an barsu cikin yunwa.
Wakilinmu na tafe da labari