Gidauniyar Uwargidan Gwamnan jihar Nasarawa Kuma Giwan matan jihar Nasarawa wanda ake kira (SAS) wato Silifat Abdullah Sule ta fara rabon kayan abinci ga marasa galihu a jihar Nasarawa.
Taron da a yanzu haka yake gudanar a Gidan Gwamnatin dake kan titin shandan cikin garin Lafia.