SHIRIN KIWON LAFIYA KYAUTA A GARIN AZARA KARAMAR HUKUMAR AWE RANAR 17_ 19

Likitan Talakawa Hon. Dr. Joseph Haruna Kigbu zai gudanar da shirin kiwon lafiya kyauta a garin Azara, a Babban Asabitin daga ranar 17 zuwa 19, komai kyuatane. Tiyata magani, Tiyatan Ido, ko madubin masu karatu da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *