Sakamakon dauke wutan Lantarki Shugaba Buhari ya tsince kansa cikin duhu
Kusan minti 10 Shugaban kasa da Gwamna da Ministoci suna zaune cikin duhu
A zauren liyafa na cin abinci Shugaban kasa ya tsince kansa cikin duhu na tsawon minti 10 ana tsaka da gagarumin liyafa.
Hakan ya farune sakamakon dauke wutan lantarki,
Ku biyomu