YANZU-YANZU: Gwamna Wike Da Sauran Gwamnonin PDP sun amince da Takarar Atiku
Makusantansa Sun Amince Za Su Marawa Atiku Da Jam’iyyar PDP Baya Domin Yin Nasara A Zaben 2023
An cimma yarjejeniyar hakan ne bayan tsawon awannin da suka dauka suna tattaunawar sirri.