Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood,
Alfijr Labarai
Da yawa sun fi gane shi da Alhaji Kafi gwamna a shiri Mai dogon zango na kwana casa’in na gidan talabijin Arewa 24.
Alhaji Umar Malumfashi (Bankaura, Ka Fi Gwamna), Allah Ya gafarta maka kurakuren ka, Ya kuma sa aljanna ra zama makoma a gare ka.
Za a sanar da lokacin Jana ida nan gaba