IN DARANKA – Yadda wata budurwa ta aure kare

Abin mamaki

Wata kyakyawar budurwa yar kasar india mai Mangli Munda ta angonce wani kare

An daura auren amarya Mangli da angon kare
a wani kauyen dake kasar india

Acewar su auren kare shi ne kadai hanyar da za a kawar da rashin sa’a.’ sannan wannan bashi ne karon farko da wata ‘yar kauyen
ta auri kare ba a kauyen.

a cewar mutanen kauyen Wannan al’ada ce da muka yi imani da ita sosai.’ A al’adar kauyen, auren ba zai shafi rayuwar Mangli ba, kuma za ta kara aure daga baya ba tare da ta rabu da kare ba.

Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *