Zabebeyar Yar Majalisa Hajara Dan Yaro ta raba muqamai da ya dace ga Al’umma

Zabebeyar Yar Majalisa Hajara Dan Yaro tayi abinda ya dace ga Al’umma
Daga Zubairu Lawal
Kallabi tsakanin rawuna a Majalisan Dokokin Jihar Nasarawa Hon.Hajiya Hajara Ibrahim Dan Yaro( Tafisu) ta nada muqaman da ya dace ga al’umman Mazaberta.
Hon. Hajiya Hajara Ibrahim Dan Yaro yar Majalisar Dokokin jihar Nasarawa Wanda take wakiltar al’umman Nasarawa ta tsakiya a Karamar Hukumar Nasarawa
Cikin  jihar Nasarawa.
Hajara Ibrahim Dan Yaro Wanda akewa lakabi da (Tafisu) itace mace kwara daya tilo cikin yan Majalisan Dokokin jihar Nasarawa 24.
Itace kuma mace ta biyu da ta halarci zama Memba a zauren Majalisan Dokokin jihar Nasarawa tun bayan Hon. Mery Enwogulu
A safiyar Lahamis 3/8/2023 Hon. Hajiya Hajara Ibrahim Dan Yaro ta walafa a Shafin zauren Majalisa. sunayen farko na Mukaman wadanda zasu taimaka mata wajen gudanar da ayyukan Majalisa domin nunawa al’umman mazaberta ayyukan da suka turata ta wakilcesu.
Sunayen masu rike da muqamai dabam-dabam kamar Haka.
1. Jibrin Bamaiyi Abdullahi, Laminga ward (  S A,  LEGISLATIVE DUTIES )
2. Umar Abdullahi Toti, East ward (PA PROPAGANDA)
3. Hashidu A. maiganga, Ara 1 ward (PA MEDIA RELATIONS)
4. Abdulkadeer  MaiKanti Junior, Nasarawa Central ward  (PA MEDIA RESEARCH)
5. Suleiman Alhassan Ramadan, Nasarawa Main town ward  (PA MEDIA)
6. Haj. Kyauta Hassan, Nasarawa main Town ( PA DOSMETIC )
7. Akare Hafsat Abdullahi, North Ward,  P A (FOOD ,& WOMEN GROUPS ,
8. Hadiza Okudu, Nasarawa Main Town, ( PA  SPECIAL DUTIES WOMEN )
Haka zalika yar Majalisan Dokokin tayi fatan muqaman da aka nada zasu aiki da gaskiya domin kawo sauyi mai amfani a siyasan yan kin Karamar Hukumar Nasarawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *