Jakadar nahiyar Turai ta ziyarci Gwamnan Nasarawa

Jakadar nahiyar Turai ta ziyarci Gwamnan Nasarawa

Daga Zubairu Lawal

Jakadar nahiyar Turai a tarayyar a Nijariya Misis Samuela Isopi ta ziyarci Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa.

A ranar Larabane Misis Samuela Isopi ta ziyari Gwamna Abdullahi Sule a gidan Gwamnati domin tayashi murna da samun nasarori a bakin aiki.

Misis Samuela Isopi ta yaba da yadda Gwamna ke Samar da tsare tsare na ayyukan ciga  fadin jihar nasarawa.

Tayi alkawari goyon bayan Gwamna Abdullahi Sule domin cigaban jihar nasarawa dake da dumbin albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *