Gwarzon Tottenham Harry Kane ya tafi dogon jinya

Gwarzon Tottenham Harry Kane ya tafi dogon jinya

Daga Ibrahim Lawal

Gwarzon Dan wasan gaba kuma zakarar , YAN wasan Kasar Ingila Harry Kane yatafi dogon jinya bazai dawo ba sai kakan wasa mai zuwa .

Harry Kane ya samu raunine a daren jiya lokacin da suke karawa da kungiyar kwallon Kafa ta Manchester City, bayan dawowa daga hutun rabin lokaci ne dai Harry Kane ya gamu da wanan tsautsayin a lokacin da sukayi artabu da Fabian Delph na Manchester city kimanin minti 55 .

Daga nanne ba akara ganin Gwarzon gaban Tottenham din a fili ba aka daukeshi akayi waje da shi.

An dai tashi wasanne Tottenham ta samu nasara zura kwallo daya a ragar Manchester city

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *