Mu tuna da Iya’yenmu kallmar Ali Nuhu a wani shafi.

Mu tuna da Iya’yenmu kallmar Ali Nuhu a wani shafi.

Daga Zubairu Lawal

*Mu kasance masu biyayya ga iyayenmu. Idan kuma sun rasu mu kasance masu misu addu’o’in samuna rahamar ubangiji.
*Uwa wata abu ce mai matukar muhimmanci ga mutun, wadda idan ya rasa ta babu wata macce dazata iya maye gurbinta.
*Duk yanda ka kasance mahaifiyarka bazata kyamace ka ba.
Ya Allah ka jikan iyayenmu da rahama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *