AUREN DA YA JAWO MUHAWARA MAI. ZAFI A ZAURIKAN SADA ZUMUNTA

AUREN DA YA JAWO MUHAWARA MAI. ZAFI A ZAURIKAN SADA ZUMUNTA
Wasu hotuna da ke yawo a zaurukan sada zumunta na wasu Yara, Mace da Namiji, da ba su wuce shekaru 12 zuwa 15 ba, inda ake bayyana cewa an yi musu auren gata ne, sun haifar da kace-nace, saboda yadda jama’a ke ta bayyana ra’ayoyinsu na dacewa ko rashin dacewar yin irin wannan auren wuri, saboda a cewar masu sharhi zai dakile musu karatu da kuruciya.
KU MENENE RA’AYIN KU.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *