KU SAURARA ; Ayyukan Dan siyasa wannene abin koyi ?

Ayyukan Dan siyasa wannene abin koyi ?

Daga Ibrahim Lawal

Tsakanin siyasan Shugaban Kasa Muhammad Buhari dake mulkin Nijeriya da Shugaban tawagar siyasan Kwankwasiyya ta jam’iyyar PDP wannene abin koyi, ga alumma.
Hoto na farko a Mulkin Shugaba Buhari ya tura yaransa zuwa kasar waje sun karo Ilumi.

A mulkin Madugun Kwankwasiyya ya tura ya’yan Talakawa kasar waje sun karo Ilumi
Cikin su wannene abin koyi ?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *