MASOYA SUN SA ZARE TSAKANIN KWANKWASO DA PANTAMI

MASOYA SUN SA ZARE TSAKANIN KWANKWASO DA PANTAMI

Daga Muhammad Abdullahi

Billar wani fefen bidio dake yawo a kafar sadarwa ke da wuya aka fara harbin Rina, tsakanin magoya bayan jagororin siyasan biyu.

Fefen bidion ya nuna yadda dubban magoya bayan Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso sokayi wa Minista Isah Ali .Pantami ihu a wani fili dake nuna alamin filin sauka da tashin jirgin samane.

Magoya bayan Kwankwason sunrikayiwa Minista Pantami ihu suna fadin bamayi Nijeriya sai Kwankwaso.

Wanan fefen bidion da yanzu haka yake baje kolinsa a shafin sada zumunta ya janyo hayaniya tsaknin magoya bayan Shugabannin Siyasan biyu kowani bangaren suna sukar juna suna yabon nasu .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *