Ya zuwa yanzu Gwamna Abdullah Sule yana jagorantar taron masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APC, a zauren taro na Alhaji Aliyu Akwe Doma Banquet Hall dake gidan Gwamnati a Lafia.
Taron na gudana ne kan yadda Uwar Jam’iyyar APC ta kasa tayi garon bawul ga Shugabannin na Jihohi dana Qananan Hukumomi dana Gundumomi.