Ko zaku iya zaben Kungiyoyin da zasu kasance a matsayin TOP 4 a gasar Premier League na kasar Ingila ?
Daga Ibrahim Lawal
Zabe kungiyar da kake ganin zata kasance a matsayin TOP 4
A Premier League.
Cikin wadannan kungiyoyin.
LIVERPOOL
MAN CITY
TOTTENHAM
CHELSEA
ARSENAL
MAN UNITED