• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Author: admin

Uncategorized

Da Dumiduminta -matasa sun cinna wa kotun majistare wuta a  Orlu

admin August 22, 2018 No Comments DSSEFCCgobarawutaYan sanda

matasa sun cinna wa kotun majistare wuta a  Orlu daga Ibrahim Mustapha wasu gungun Matasa a garin Orlu ta jihar Imo sun bankawa wato kotun…

View More Da Dumiduminta -matasa sun cinna wa kotun majistare wuta a  Orlu
Siyasa

Kwankwaso yayi sallar idi a garin Shugaban APC yadda yaja zugar Jama’a

admin August 21, 2018 No Comments Adam OshiomholeAPCBuhariDan kasuwaKwankwasoPDP

Kwankwaso yayi sallar idi a garin Shugaban APC yadda yaja zugar Jama’a Daga zubairu lawal Duk da kasancewar yaune ranar da aka gudanar da Bikin…

View More Kwankwaso yayi sallar idi a garin Shugaban APC yadda yaja zugar Jama’a
Siyasa

Guguwar sauyi Shugaban  APC na jihar Akwa-Ibom ya koma PDP

admin August 21, 2018 No Comments Adam OshiomholeAPCDuniyaPDPSansaniSaraki

  Guguwar sauyi Shugaban  APC na jihar Akwa-Ibom ya koma PDP Daga Aliyu Alhaji Jim’iyyun Siyasa a Nijeriya na cigaba da farautar junansu, ta ko’ina…

View More Guguwar sauyi Shugaban  APC na jihar Akwa-Ibom ya koma PDP
Wasanni

Man city bata niman dan was an da zai maye gurbin Kebin De Bruyne daga wata Kungiya

admin August 21, 2018 No Comments Dan kasuwaGwamnaNigeriaSansaniSojojiwasaWasanniYanmata

Man city bata niman dan was an da zai maye gurbin Kebin De Bruyne daga wata Kungiya -inji Guardiola     Mai koyar da ‘yan…

View More Man city bata niman dan was an da zai maye gurbin Kebin De Bruyne daga wata Kungiya
Wasanni

Yan kallo dubu arba’in da takwas da dari hudu da sittin da shida (48,466) suka kalli wasan Real Madrid

admin August 21, 2018 No Comments Dan kasuwaMadridRonaldowasa

Yan kallo dubu arba’in da takwas da dari hudu da sittin da shida (48,466) suka kalli wasan Real Madrid Magoya bayan Kungiyar Kwallon kafa ta…

View More Yan kallo dubu arba’in da takwas da dari hudu da sittin da shida (48,466) suka kalli wasan Real Madrid
Labarai Siyasa

Saraki ya yiwa Tunubu har tonon silili

admin August 21, 2018 No Comments Adam OshiomholeAPCBuhariDSSEFCCNigeriaPDPSaraki

Saraki ya yiwa  Tunubu har tonon silili Daga Madina Ibrahim Shugaban majalisar dattawa ta Kasa Abubakar Bukola Saraki, ya maitawa Tunubu martini cikin bacin rai.…

View More Saraki ya yiwa Tunubu har tonon silili
Labarai Siyasa

Na cancanta nayi takarar Shugabancin Kasa

admin August 21, 2018 No Comments Aikin hannuAPCBuhariEFCCNigeriaPDPSiyasaTambuwal

Na cancanta nayi takarar  Shugabancin Kasa – Tambuwal Madina Ibrahim A ranar Litinin din da ta gabata ne Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya…

View More Na cancanta nayi takarar Shugabancin Kasa
Labaran Duniya

Kasar Amurka ta zargi Gwamnatin Buhari da laifin kin daukar mataki

admin August 21, 2018 No Comments Adam OshiomholeAikin hannuAmurka Nigeria Kasashen waje

Kasar Amurka ta zargi Gwamnatin Buhari da laifin kin daukar mataki Daga Zubairu Lawal Gwamnati Amurka ta zargi Shugaban Kansan Nijeriya Muhammad Buhari da rashin…

View More Kasar Amurka ta zargi Gwamnatin Buhari da laifin kin daukar mataki
Wasanni

Real Madrid ta fara wasa da kafar dama

admin August 20, 2018 No Comments Kwallowasa

Gasar Kwallon Laliga ta Kasar Sipanis Yadda   Kungiyar Real Madrid ta lalasa Kungiyar Getafi da ci 2-1 a Filin Wasa ta Santiago Bernabeu a ranar…

View More Real Madrid ta fara wasa da kafar dama
Labarai

Gobe Bikin Babbar Sallah: Buhari ya bar Abuja zuwa Daura

admin August 20, 2018 No Comments BuhariSallah

Gobe Bikin Babbar Sallah: Buhari ya bar Abuja zuwa Daura Daga Zubairu lawal   Rahotannin da muka samu sun tabbatar mana da cewar shugaban kasa,…

View More Gobe Bikin Babbar Sallah: Buhari ya bar Abuja zuwa Daura

Posts navigation

Previous page Page 1 … Page 165 Page 166 Page 167 … Page 169 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top