• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Labarai

Labarai

Muna rokon INEC da a dakatar da zaben Toto a Nasarawa

admin February 18, 2019 No Comments

Muna rokon INEC da a dakatar da zaben Toto a Nasarawa Inji Kabilar Bassa Daga Zubairu .M.Lawal Kabilar Bassa dake Karamar hukumat Toto dake jihar…

View More Muna rokon INEC da a dakatar da zaben Toto a Nasarawa
Labarai

ABIN MAMAKI-Dage Zabe: Ba Karamin Mamaki Abun Ya Bani Ba  – Atiku  

admin February 16, 2019 2 Comments

Dage Zabe: Ba Karamin Mamaki Abun Ya Bani Ba  – Atiku Daga wakilinmu   Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar  jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar,…

View More ABIN MAMAKI-Dage Zabe: Ba Karamin Mamaki Abun Ya Bani Ba  – Atiku  
Labarai

APC, ta zargi INEC da hada baki da PDP domin magudin zabe

admin February 16, 2019 No Comments

APC, ta zargi INEC da hada baki da PDP domin magudin zabe Daga Aliyu Mustapha Ofishin yakin neman zaben tazarcen shugaban kasa Muhammadu Buhari ya…

View More APC, ta zargi INEC da hada baki da PDP domin magudin zabe
Labarai

PDP tayi Allah wadai da dage zaben shugaban kasa, ta zargi APC da sa hannu a makircin INEC

admin February 16, 2019 No Comments

PDP tayi Allah wadai da dage zaben shugaban kasa, ta zargi APC da sa hannu a makircin INEC Daga Musa Isa Jam’iyyar PDP ta yi…

View More PDP tayi Allah wadai da dage zaben shugaban kasa, ta zargi APC da sa hannu a makircin INEC
Labarai

INEC – Ta tabbata: An daga zaben shugaban kasa

admin February 16, 2019 No Comments

Ta tabbata: An daga zaben shugaban kasa Daga Musa Isa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Na Kasa (INEC) ta dage babban zaben 2019 kalubalen da…

View More INEC – Ta tabbata: An daga zaben shugaban kasa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA-Yan Bindiga sunyi garkuwa da wasu motochi dauke da kayan

admin February 14, 2019 No Comments

Yan Bindiga sunyi garkuwa da wasu motochi dauke da kayan zabe Daga Ibrahim Lawal Labarin damuka samu a yanzu na cewa a yau din nan…

View More DA DUMI-DUMINSA-Yan Bindiga sunyi garkuwa da wasu motochi dauke da kayan
Labarai Siyasa

Mutane 100 Sun Mutu A Indiya Bayan Sun Sha Barasa

admin February 11, 2019 No Comments

Sama da mutane 100 ne suka rasu a jihohi biyu na kasar Indiya bayan sun sha wata nau’in Barasa. Jami’an tsaro da kafafen watsa labaran…

View More Mutane 100 Sun Mutu A Indiya Bayan Sun Sha Barasa
Labarai

Zabe: APC Ce Zata Lashe Zabe A Sahihin Zabe-Oshiomhole

admin February 11, 2019 No Comments

Shugaban Jam’iyyar APC, Adams Oshiomole ya tabbatar da cewa; idan har aka gudanar da sahihin zabe a kasarnan, to APC ce zata lashe zaben. A…

View More Zabe: APC Ce Zata Lashe Zabe A Sahihin Zabe-Oshiomhole
Labarai

MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.

admin February 3, 2019 2 Comments

An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta. Daga  Zubairu T M Lawal Lafia Kasa da wata daya da Mutuwar Sarkin Lafia…

View More MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
Labarai

DA DUMI-DUMINSA; Matasa sun kona wata mata da ranta har Lahira a Nasarawa

admin January 31, 2019 No Comments

Matasa sun kona wata mata da ranta har Lahira a Nasarawa Daga Zubairu T.M.Lawal lafia A jiya alhamis ne wasu gungun matasa suka kona wata…

View More DA DUMI-DUMINSA; Matasa sun kona wata mata da ranta har Lahira a Nasarawa

Posts navigation

Previous page Page 1 … Page 77 Page 78 Page 79 … Page 85 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top