• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Uncategorized

Uncategorized

DA GASKENE – APC tayi mummunar magudi a zaben Shugaban kasa a Kano ?

admin March 6, 2019 No Comments

DA GASKENE – APC tayi mummunar magudi a zaben Shugaban kasa a Kano ? Kamar yadda wakilinmu Hasan Garba ya ganewa idanunsa a wasu jaridun…

View More DA GASKENE – APC tayi mummunar magudi a zaben Shugaban kasa a Kano ?
Uncategorized

Mohammed Salman na so yayi cinikin Manchester United a kan kudi Biliyan $3.8

admin February 17, 2019 No Comments

Mohammed Salman na so yayi cinikin Manchester United a kan kudi Biliyan $3.8 Daga Ibrahim Lawal Yarima Salman yana neman yadda za a saida masa…

View More Mohammed Salman na so yayi cinikin Manchester United a kan kudi Biliyan $3.8
Uncategorized

ABIN TAUSAYI;  Gobara ta kashe mutane 17 a wani Hotel

admin February 13, 2019 No Comments

Gobara ta kashe mutane 17 a wani otel dake Indiya daga Isa Musa A kalla mutane 17 ne suka mutu a safiyar Talata sakamakon wata…

View More ABIN TAUSAYI;  Gobara ta kashe mutane 17 a wani Hotel
Labaran Duniya Uncategorized

Sakacin , Rashin kula da kan iyaka yasanya miyagun mutani ke shiga Nijeriya

admin January 19, 2019 No Comments

Rashin kula da kan iyaka yasanya miyagun mutani ke shiga Nijeriya Inji Mister Brigitte Eno Daga  Zubairu .M.Lawal Majalisar dinkin Duniya za su taimaka ma…

View More Sakacin , Rashin kula da kan iyaka yasanya miyagun mutani ke shiga Nijeriya
Uncategorized

An tsayar da ranar wasan Real da Barca

admin January 15, 2019 No Comments

An tsayar da ranar wasan Real da Barca Daga Ibrahim Lawal Mahukun gasar La Liga sun tsayar da ranar da za a buga wasan hamayya…

View More An tsayar da ranar wasan Real da Barca
Uncategorized

Messi ya ci kwallo 400 a La Liga

admin January 14, 2019 No Comments

Messi ya ci kwallo 400 a La Liga Daga Aliyu Mustapha Lionel Messi ya ci kwallo 400 a gasar La Liga, bayan da Barcelona ta…

View More Messi ya ci kwallo 400 a La Liga
Uncategorized

Atiku ya lashi takobin hana APC tafka magudi a zaben 2019

admin January 13, 2019 No Comments

Atiku ya lashi takobin hana APC tafka magudi a zaben 2019 Daga Madina Ibrahim Alhaji Atiku Abubakar, ya ce PDP zata dauki duk wasu matakai…

View More Atiku ya lashi takobin hana APC tafka magudi a zaben 2019
Uncategorized

Man City ba za ta sayi dan wasa ba a Janairu’

admin January 13, 2019 No Comments

‘City ba za ta sayi dan wasa ba a Janairu’ Daga Ibrahim Lawal A ranar Litinin ne Manchester City za ta kara da Wolverhampton Wanderers…

View More Man City ba za ta sayi dan wasa ba a Janairu’
Uncategorized

An gurfanar da Critiano Ronadol a Cotu kan zargin Fyede

admin January 12, 2019 No Comments wasann

‘Yan sanda a Amurka na neman kwayoyin halittar Cristiano Ronaldo Daga Ibrahim Lawal ‘Yan sanda a birnin Las Vegas na Amurka sun bukaci a ba…

View More An gurfanar da Critiano Ronadol a Cotu kan zargin Fyede
Uncategorized

Na Cancanta In Lashe Kowacce Irin Kyauta A Afirka -SALAH

admin January 11, 2019 No Comments

Na Cancanta In Lashe Kowacce Irin Kyauta A Afirka -SALAH Daga Ibrahim Lawal Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Muhammad Salah, ya…

View More Na Cancanta In Lashe Kowacce Irin Kyauta A Afirka -SALAH

Posts navigation

Previous page Page 1 Page 2 Page 3 Page 4 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top