Da dumi-duminsa:Wata ‘yar Film din Indiya ta yabi Annabi Muhammadu (s).
“Annabi Muhammad mutum ne mai inganci wanda a tarihin ɗan Adam har yanzun babu kamar sa, na karanta rayuwarsa da halayensa, sai na gane cewa Annabi Muhammad ya fi kowa nagarta.” Inji Rani Mukerji
Rani Murkeji wacce addininta Hindu ne, shahararriyar ƴar fim ɗin Indiya ce da ta lashe kyaututtuka da dama don kwarewarta a harkar fim.