Marie Josiane kenan “Yar Kasar Rwanda da ta auri tagwaye kamar ni…………… Dama dai ance tagwayen sun dade suna komi tare saboda tsanani shakuwar su,…
View More KU SAURARA- Matar da ta aure mazaje biyu ta samu ciki ko yaya zata kaya ?Category: Duniyar Finafinai
IN DARANKA – Yadda wata budurwa ta aure kare
Abin mamaki Wata kyakyawar budurwa yar kasar india mai Mangli Munda ta angonce wani kare An daura auren amarya Mangli da angon kare a wani…
View More IN DARANKA – Yadda wata budurwa ta aure kareYANZU YANZU – ALLLAH YAYIFA KAFI GWAMNA RASUWA
Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood, Alfijr Labarai Da yawa sun fi gane shi da Alhaji…
View More YANZU YANZU – ALLLAH YAYIFA KAFI GWAMNA RASUWAZamu bunkasa harkan Kannywood a Arewacin Nijeriya – Gwamnan Nasarawa
Zamu bunkasa harkan Kannywood a Arewa – Gwamnan Nasarawa Daga Zubairu Lawal Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa yayi alkawarin bunkasa harkan kungiyar Fina Finai na…
View More Zamu bunkasa harkan Kannywood a Arewacin Nijeriya – Gwamnan NasarawaSAKO DAGA INDIA – Wata ‘yar Film din Indiya ta yabi Annabi Muhammadu (s).
Da dumi-duminsa:Wata ‘yar Film din Indiya ta yabi Annabi Muhammadu (s). “Annabi Muhammad mutum ne mai inganci wanda a tarihin ɗan Adam har yanzun babu…
View More SAKO DAGA INDIA – Wata ‘yar Film din Indiya ta yabi Annabi Muhammadu (s).Mansurah Isah Ta Sanar Da Rabuwar Aurensu Da Jarumi Sani Danja
Mansurah Isah Ta Sanar Da Rabuwar Aurensu Da Jarumi Sani Danja Daga Amina Sani A cikin kwanakin da suka gabata ne ake ta rade-radin rabuwar…
View More Mansurah Isah Ta Sanar Da Rabuwar Aurensu Da Jarumi Sani DanjaHADADDAIYAR KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUN YIWA ALI NUHU TA’AZIYAR RASHIN MAHAIFIN SA
KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUNYIWA ALI NUHU TA’AZIYA Hadaddiyar kungiyar shirya fina-finan Hausa ta kasa reshen jihar Plateau( MOPPAN) ta mikaka sakon ta’aziya ga shahararen…
View More HADADDAIYAR KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUN YIWA ALI NUHU TA’AZIYAR RASHIN MAHAIFIN SAANYI BABBAN RASHI – JARUMIN FIN DIN HAUSA WANDA AKE KIRA WANKE -WANKE YA RASU A KANO
Inna lillahi wa Inna Ilaihirraju’un. Allah yayiwa tsohon jarumin film dinnan me suna Ubale rasuwa a jiya daran Alhamis wanda akafisani da wanke wanke. Za’ayi…
View More ANYI BABBAN RASHI – JARUMIN FIN DIN HAUSA WANDA AKE KIRA WANKE -WANKE YA RASU A KANORIKICHI TA BARKE A DUNIYAR FINA FINAI – BABAN CHINEDU DA AFAKALLAHU
Ana takaddama tsakanin Baban Chinedu da hukumar fina-finai ta Kano kan marigayi Ibro Musa Ahmad Wata sabuwar takaddama ta kunno kai tsakanin shugaban hukumar tace…
View More RIKICHI TA BARKE A DUNIYAR FINA FINAI – BABAN CHINEDU DA AFAKALLAHUSANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA
SANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA Shahararren tauraro a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood,…
View More SANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA