• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: November 2020

Siyasa

TARABA MAJALISA NA NEMAN YIN FITO NA FITO DA BANGAREN SHARI’AR

admin November 24, 2020 No Comments

Taraba: Majalisa Na Neman Yin Fito Na Fito Da Bangaren Shari’ar Najeriya Daga Umar El-faruk Wannan na zuwa ne baya da alkalin kotu dake shara’a…

View More TARABA MAJALISA NA NEMAN YIN FITO NA FITO DA BANGAREN SHARI’AR
Labarai

TA’ADDANCIN YAN BINDIGA – AN SACE MASALLATA 18 YAYIN SALLAR JUMA’A, AN SACE YAN SANDA , AN KASHE SHUGABAN APC

admin November 23, 2020 No Comments

TA’ADDANCIN YAN BINDIGA – AN SACE MASALLATA 18 YAYIN SALLAR JUMA’A, AN SACE YAN SANDA , AN KASHE SHUGABAN APC Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara…

View More TA’ADDANCIN YAN BINDIGA – AN SACE MASALLATA 18 YAYIN SALLAR JUMA’A, AN SACE YAN SANDA , AN KASHE SHUGABAN APC
Labarai

A daren jiya – YAN BINDIGA SUNYI GARKUWA DA SHUGABAN JAM’IYYAR APC TA JIHAR NASARAWA

admin November 22, 2020 No Comments

Yan Bindiga sunyi Garkuwa da Shugaban APC ta jihar Nasarawa Daga Zubairu M Lawal Lafia A ranar Asabar da misalin karfe goma shadaya saura mahara…

View More A daren jiya – YAN BINDIGA SUNYI GARKUWA DA SHUGABAN JAM’IYYAR APC TA JIHAR NASARAWA
Labarai

TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA AN DAWO DA GURBIN AL’UMMAN JIHAR NASARAWA

admin November 8, 2020 No Comments

TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA AN DAWO DA GURBIN AL’UMMAN JIHAR NASARAWA Daga Zubairu M Lawal Ministan jinkai da bada tallafin ta kasa Hajiya Sadiyya Umar Faruk…

View More TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA AN DAWO DA GURBIN AL’UMMAN JIHAR NASARAWA
Labaran Duniya

KU KARANTA – YADDA YAN NIJERIYA SUKA FUSKATA KAN YUN KURIN BA JAMI’AN ROAD SAFETY BINDIGA

admin November 7, 2020 No Comments

‘Yan Twitter sun fusata kan yunƙurin ba jami’an Road Safety bindiga a Najeriya 6 Nuwamba 2020 ‘Yan Najeriya da dama sun fusata a shafukan sada…

View More KU KARANTA – YADDA YAN NIJERIYA SUKA FUSKATA KAN YUN KURIN BA JAMI’AN ROAD SAFETY BINDIGA
Labarai

BABBAN KOTUN JIHAR NASARAWA TA ZANTAWA IJEOMA OKOLI DA HUKUNCIN KISA

admin November 2, 2020 No Comments

BABBAN KOTUN JIHAR NASARAWA TA ZANTAWA IJEOMA OKOLI DA HUKUNCIN KISA Daga Zubairu M Lawal Babban kotun na daya a Jihar Nasarawa wanda mai Shari’a…

View More BABBAN KOTUN JIHAR NASARAWA TA ZANTAWA IJEOMA OKOLI DA HUKUNCIN KISA
Labarai

SARKIN GARAKU YA YABAWA GWAMNA ABDULLAH SULE KAN SAMAR DA ZAMAN LAFIYA

admin November 1, 2020 No Comments

SARKIN GARAKU YA YABAWA GWAMNA ABDULLAH SULE KAN SAMAR DA ZAMAN LAFIYA Daga Zubairu M Lawal Sarkin Garaku na Masarautar Abaga Toni Mista Lawrence Sylvestre…

View More SARKIN GARAKU YA YABAWA GWAMNA ABDULLAH SULE KAN SAMAR DA ZAMAN LAFIYA
Labarai

YAN BINDIGA SUNYI AWON GABA DA MUTANI 17 DAKE SALLA A WANI MASALLACI A NASARAWA

admin November 1, 2020 No Comments

  YAN BINDIGA SUNYI AWON GABA DA MUTANI 17 DAKE SALLA A WANI MASALLACI A NASARAWA Daga Zubairu M Lawal A ranar Talata da taga…

View More YAN BINDIGA SUNYI AWON GABA DA MUTANI 17 DAKE SALLA A WANI MASALLACI A NASARAWA
Labarai

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KARU YA TAIMAKAWA MATA DA MATASA DOMIN BUN KASA TATTALIN ARZIKI

admin November 1, 2020 No Comments

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KARU YA TAIMAKAWA MATA DA MATASA DOMIN BUN KASA TATTALIN ARZIKI Daga Zubairu M Lawal Shugaban Karamar hukumar karu Honorabul Samuel Akala…

View More SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KARU YA TAIMAKAWA MATA DA MATASA DOMIN BUN KASA TATTALIN ARZIKI

Posts navigation

Previous page Page 1 Page 2

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top